Інгантакський царін Абінджі (хауса) Джерело харчування Гарвард Т.

Інгантакчен царін Абінчі, Ванда Кварарру Кан Кіміяр Абінджі на Сашен Лафіяр Аль'умма да ке Джаміар Гарвардський Таре да Масу Тейс Дабін Ківон Лафія в Гарварді Сука Кіркіро, Вані Ягора Не На Самар Да Інгантач Кума Лафійєн faranti ne ko kwanon da aka iya dauka a tafi da shi. Сака квафі джикін фірінджі матсайн маташіяр самар да абінчі май джина джикі.
- Mafi yawan abincin ka ya zama ganyayyaki ne da ‘ya’yan itace - ½ na kwanon ka:
Ka lura da launi da kuma nau’I kuma a kiyaye cewa dangogin dankali basa daga cikin ganyayyaki a carin ingantaccen abinci saboda rasin kyan tasirin su a cikin jini.
- Забі Заллар Хатсі - ¼ na kwanon ka:
Zallar hatsi marar sirki - kamar alkama dawa jar shinkafa da sauran dangin su da kuma abincin da aka samar daga garesu kamar taliyar alkama na da saukin illa ga sugan dake cikin jini da kuma sinadarin da ke sarrafa shi wanda ake kira (insulin) fiye da farin biredi ko farar shinkafa da sauran nau'I na hatsin da aka surfe shi aka kuma sarrafa shi.
- Abinci mai gina jiki - ¼ na kwanon ka:
Kifi, kaji, wake da irin su gyada da gurjiya duka hanyoyi ne da ake samun lafiyayye kuma ingantaccen abinci mai gina jiki - ana gauraya su a cikin salak kuma suna haduwa yadda ya kamata da sauran ganyayyaki a cikin abinci. A takaita cin naman dabbobi da ake kira jan nama kuma a kaucewa naman da aka riga aka sarrafa shi kamar malkadadden naman gwangwani da ake kira a turance “bacon” da kuma “kobasica”.